iqna

IQNA

malamin yahudawa
Malamin Yahudawa Mai Adawa da yahudawan sahyoniya  a zantawa da iqna:
Khakham Aharon Cohen ya ce: Hanya daya tilo da za a kawo karshen zaman dar dar a yanzu ita ce yarjejeniya ta duniya na wargaza kasar sahyoniya ta Isra'ila cikin lumana, don maye gurbinta da kasar dimokuradiyya ga dukkan mazauna Palastinu, Yahudawa, Larabawa ko waninsu.
Lambar Labari: 3490037    Ranar Watsawa : 2023/10/25

Tehran (IQNA) Wani malamin addinin yahudawan sahyoniya a wata hira da tashar 10 ta gwamnatin sahyoniyawan ya yi ikirarin cewa yarjejeniyoyin da aka kulla domin daidaita alakar kasashen Larabawa da Isra'ila ba za su haifar da raguwar kiyayyar Larabawa ga Isra'ilawa ba.
Lambar Labari: 3489152    Ranar Watsawa : 2023/05/16

Malamin Yahuduwa Ya Ce:
Meir Hirsch, malamin addinin yahudawa kuma shugaban kungiyar yahudawa "Naturi Carta" ya bayyana cewa: "An haramtawa matsuguna shiga masallacin Al-Aqsa bisa ka'idojin Shari'ar Yahudawa."
Lambar Labari: 3488454    Ranar Watsawa : 2023/01/05

Tehran (IQNA) wani malamin yahudawa ya ce yadda aka kafa gwamnatin Isra'ila a mahangar addinin Yahudanci haramun ne, kuma dole a mayar wa Falastinawa yankunansu da aka mamaye bisa zalunci.
Lambar Labari: 3486654    Ranar Watsawa : 2021/12/07

Tehran - (IQNA) a karon farko a bainar jama'a daya daga cikin manyan malaman yahudawan Isra'ila masu tsatsauran ra'ayin yahudanci ya halarci fadar sarkin Saudiyya.
Lambar Labari: 3484547    Ranar Watsawa : 2020/02/21